Abdullahi Jama Barre

Abdullahi Jama Barre
Minister of Foreign Affairs (Somalia) (en) Fassara

1989 - 1990
Siad Barre (en) Fassara - Muhammad Ali Hamoud (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Luuq (en) Fassara, 1937
ƙasa Somaliya
Mutuwa San Diego, 15 ga Augusta, 2017
Karatu
Makaranta University of Padua (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Somali Revolutionary Socialist Party (en) Fassara

Abdirahman Jama Barre ( Somali , Larabci: عبد الرحمن جامع بري‎ ) (1937 - 15 Agusta 2017 ), ya Kazan ce ɗan siyasa kuma dan kasar Somaliya ne. Sau biyu ya taba zama ministan harkokin wajen jamhuriyar dimokaradiyyar Somaliya, sannan ya zama ministan kudi. Ya kuma kasance mataimakin firaministan Somaliya na 1.


Developed by StudentB